#Trading #Investing #Forex #Crypto #Hausa #FinancialMarkets #LearnTrading
A cikin wannan video ɗin, zamu tattauna menene trading, da yadda yake bambanta da investing. Hakanan, zamu kalli manyan financial markets kamar Forex, Cryptocurrencies, Indices, da Commodities.
✅ Menene trading da investing da bambancinsu
✅ Yadda kasuwannin kudi suke aiki
✅ Muhimman abubuwa da kake bukatar sani kafin ka fara trading
✅ Dabaru da shawarwari na farko ga masu sha’awar kasuwanci